Wannan littafi ya ¿unshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk fäin duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka ¿unsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da ¿iyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala). Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu ¿ata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin ¿ir¿ira da ¿warewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk ¿asashe da kuma tsakanin ¿asashe. Maimakon "kawo" kadara wurin mai saye ko mai kar¿ar haya, tare da hanyar neman bayani a yanar gizo mafi dacewa domin filaye da gine-gine, masu bukatar saye ko kar¿ar haya sun cancanci (binciko tarihi) su gwada sannan su sami häi tare da kadarori wäanda wakilin filaye da gine-gine ya bayar.
Hinweis: Dieser Artikel kann nur an eine deutsche Lieferadresse ausgeliefert werden.
Hinweis: Dieser Artikel kann nur an eine deutsche Lieferadresse ausgeliefert werden.