Yanci ga daurarru yana tanadas da kayan aiki na musamman domin samar da warkaswa da kuma yanci. Yana tanadas da mabudai na yadda za a iya yin amfani da ikon giciye wajen karbar madaukakin yanci wanda yayan Allah suke da shi (Romawa 8:21). An jaraba addu'oi da furucin da ke a cikin wadannan shafuka a nahiyoyi guda shida. An tabbatar da suna da amfani wajen taimaka yantar da mutane, karya kafofin da Shaidan yakan yi amfani da su wadanda suke bi daga tsara zuwa tsara da kuma sakin su domin su kasance masu karfin hali da kuma kwazo wajen shaida ikon ceton da ke samuwa a cikin Almasihu.
Hinweis: Dieser Artikel kann nur an eine deutsche Lieferadresse ausgeliefert werden.
Hinweis: Dieser Artikel kann nur an eine deutsche Lieferadresse ausgeliefert werden.