Hasken ¿aukakan Shi. Alaman Ruhun Shi. Ya fi mala'iku sosai. ¿aukakan Shi ya fi na Musa. Cike da aminci a zaman ¿a bisa gidan Allah. Baban Firist. Mai jangaba. Bege mafi kyau. Mai tsarki, mara laifi, mara aibi. An girmama Shi bisa dukan sammai. Kamalalle har abada. Yesu ne komai namu: Shi ne Mai tanadawa, mai rike mu, Mai ba da shawarwari da zaman lafiya. Shi ne babban Firist, Ya na zuwa gaban Allah a madadin mu. Ya ¿auki zunuban mu da kunyan mu kuma sai Ya ba mu sabon rai a cikin Shi. Duk begen mu a cikin Shi ya ke. Littafin Ibraniyawa ya na nuna girman Kristi a kowani shafi. Girman Yesu ya fi komai da mu ke kokarin sa begen mu akai, amma Shi ne Mai halita kuma mai rike komai. Aikin Shi a madadin mu shi ne ya cice mu, sai ya bu¿e mana hanyan zumunci da Allah. Yayinda mu ke binciken Littafin Ibraniyawa, za mu gan iyakan abin da za mu iya yi wa Yesu: badagaskiya. Ta wurin alherin Shi Ya cice mu. Yin rayuwa cikin bangaskya babu sauki, amma za mu iya samu hutu cikin sannin cewa za mu zauna tare da Shi har abada. Mu na iya samun karafafawa cikin maza da matan da sun badagaskiya kan Shi. Za mu iya zama da karfin cikin bangaskiyan mu, da sanin cewa wanda mu ka sa bangaskiyan mu akai ba za canza ba. Yesu ne Komai Namu binciken Littafi mai Tsarki ne akan littafin Ibraniyawa. Yayinda mu ke bincike da tunani akan girman Kristi, mu na neman mu samu rayuwan mu ya canza ta wurin Shi. Shi käai ne ya cancanci yabon mu. Shi käai ne ya cancanci zuciyar mu. Shi ne komai namu. A cikin wannan binciken akwai shirin karatu na tsawon mako shida, kalubale na mako mako, da kuma tambayoyin sa tunani, da karatun kullum domin ya taimake ki samu da kuma gane Maganan Allah. Mu häa kai domin wannan bincike na tsawon mako shida a yannan gizo ko akan app namu na Love God Greatly. Za ki samu kayakin da sun shafi Yesu ne Komai Namu a dukan wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, karin bayani ta wurin karatun kullum, da jamma'a masu kauna domin karfafa ki yayinda ki..