
Spiritual Reflections Hausa Translation (eBook, ePUB)
English To Hausa Translation
Übersetzer: Ahmed, Nuhu Muhammed
PAYBACK Punkte
0 °P sammeln!
"Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa" littafi ne na wakoki, wanda ya ¿unshi wakoki 200 na Ruhaniya kyauta. Wäannan wäöin sun häa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda hüu a cikin "Jerin Litattafai Hüu Na Farkawa", ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukunna. Babban jigon wäannan wäöi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta bangarori daban-daban na "Farkawa" da "Wayewa". Tunanunnukan na Ruhaniya: Littafin Farkawa da Wayewa littafi ne na wakoki, wanda ya kunshi kasidu 200 na ruhi kyauta. Wäannan wäöin sun häa da tunanin da aka gani a cikin li...
"Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa" littafi ne na wakoki, wanda ya ¿unshi wakoki 200 na Ruhaniya kyauta. Wäannan wäöin sun häa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda hüu a cikin "Jerin Litattafai Hüu Na Farkawa", ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukunna. Babban jigon wäannan wäöi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta bangarori daban-daban na "Farkawa" da "Wayewa". Tunanunnukan na Ruhaniya: Littafin Farkawa da Wayewa littafi ne na wakoki, wanda ya kunshi kasidu 200 na ruhi kyauta. Wäannan wäöin sun häa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda hüu a cikin Jerin Litattafai hüu na Farkawa, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukuna. Jigon wa]annan wäöi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta ¿angarori daban-daban na tsarin Farkawa da Wayewa. Ba su da addini, a'a, tunani ne na yau da kullum na ruhaniya game da wayewar ruhaniya. Ruhaniya ita ce imani akwai wani yanki na Ubangiji (Ruhi ko Rai) a cikin kowace rayuwa kuma, saboda wannan, kowace rayuwa tana da Muhimmanci, Daidaito, da Häaka. Burina na rubuta duka littattafai guda hüu a cikin Jerin Litattafai hüu na Farkawa da kuma wannan littafin wäa, shine in yi ¿öarin farkarwa da taimaka wa wasu, wäanda suka farka, su ¿ara fahimtar menene Wayewa, don haka Tafiya ta Rayuwa za ta iya zama da cikakkiyar fahimta.
Dieser Download kann aus rechtlichen Gründen nur mit Rechnungsadresse in A, B, BG, CY, CZ, D, DK, EW, E, FIN, F, GR, H, IRL, I, LT, L, LR, M, NL, PL, P, R, S, SLO, SK ausgeliefert werden.